Kisan gillar Ganar Kiyawa

Infotaula d'esdevenimentKisan gillar Ganar Kiyawa
Iri aukuwa
Kwanan watan 20 ga Maris, 2022
Wuri Bukkuyum
Ƙasa Najeriya
Wanda ya rutsa da su 37
killing (en) Fassara

A ranar 20 ga Maris, 2022, wasu ‘yan bindiga sun kashe akalla mutane 37 a kauyen Ganar Kiyawa, a Bukkuyum, jihar Zamfara, Najeriya.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy